Muna Saida sababbin katifu kowani iri, sannan muna karbar tsohuwar katifa mubada sabuwa ayi ciko.

 

Muna Saida gayan daki da kujeru nagida da nawaje, bayan Haka muna Saida atamfa shadda leshi kayan robobi da takalma,

 

Muna Saida tabarma Yar zamani, da tabarma irin tada.